Miyar alaiyahu da kifi taci da shinkafa

Miya ce me amfani a jiki ga dadee a baki 😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Da Farko xaki samu attaruhu,albasar tumatur ki wanke ki jajjaga da tafarnuwa. Seki gyara alaeyahun ki ki yanka kanana ki wanke da gishiri ki aje gefe. seki samu kifin ki ki wanke ki sa gishiri ya tsane seki soya da manja
- 2
Idan kin gama hadawa seki dora tukunya a wuta ki xuba man da kika soya kifin da shi ki saka kayan miyan da kika jajjaga ki barsu su soyu seki samu ruwan xafi ki saka roba ki dakko alaeyahun ki da kika saka acikin kwando bayan ki wanke ki saka kwandon Alaeyahun a cikin ruwan xafin nan ki rufe ki barshi minti 5 idan kayan miyan ki suka soyu seki xuba maggi da species din da kike so
- 3
Ki yanka albasar kanana ki xuba kar ki saka ruwa baa san ruwa sosae seki saka kifin ki ki juya kamar minti 3 seki xuba alaiyahun ki da kika saka a cikin ruwan xafin nan yayi minti 5 ki juya ki dibee ruwan da kika saka alaiyahun ki a ciki dan kadan ki xuba a cikin miyar ki ki basu minti 3 xakiji kamshi na tashi shikkenan kin gama.... (Tafarnuwa da yawa tana dadee a ciki)
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Faten wake


Farar taliya da source


Shinkafa da miyar alayyahu


Dafadukan shinkafa da zogale


Sauce din kifi da Ugu


Shinkafa da Miya


Miyar Alayyahu


Birabiskon shinkafa da miyar alaiyahu


Miyar wake


Shinkafa fara da miyar jajjage


Miyar wake


Soyayyan miyan kifi


Dafadukan shinkafa mai manja


Miyar kifi sukumbiya


Tuwon shinkafa da miyar egusi


Miyar albasa


Tuwon shinkafa da miyar wake


Miyar ganye da shinkafa


Soyayyar dora da miyar kwai


Wainar flour me kifi


Shinkafa da miyar aliyaho


Gurasa da miyar kifi


Shinkafa da miyar alayyahu


Shinkafa da miyar jajjage


Miyar Shuwaka


Shinkafa da miyar alayyahu


Cocktail


Gasashen kifi


Alalan Gwangwani


Alalan wake mai dankalin turawa,kwai da kifi

sharhai