Shinkafa da miyar kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Ruwa
  4. Hadin miyar kaza
  5. Tarugu
  6. Albasa
  7. Tomatir
  8. Tafarnuwa
  9. Sinadarin dandano/kamshi
  10. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwan zafi awuta in yayi zafi ki wanke shinkafa kisa akai ki rufe ki barshi yayi perboilin in yayi sai ki sauke ki tace amatsami ki ajiye agefe, sai ki dauki tukunya Mai tsafta ki daura awuta ki juye wanna shinkafa taki ki yayyafa Mata ruwan zafi kadan yanda zata karisa dahuwa sai ki dauko karas ki fere bayan ki yanka kanana kisa Akan rice dinki, ki barshi ya turara in yayi sauki ki sauke shi

  2. 2

    For the soup, Zaki gyara Naman Kazan ki ki wanke tas kisa Mata kayan kamshi da dandano ki yanka albasa Mai yawa ki sa atukunya ki daura awuta ya dahu luguf sai ki kwashe kisa Mai atukunya ki soya kayan miyarki ki dauko Kazan ki juye akai ki Kara dandano ki rufe ki barshi ya game jikin Naman sai ki sauke kici da abincin ki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes