Shayi mai minti

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15minti
4 yawan abinchi
  1. Lipton daya
  2. Siga yadda kike so
  3. Kaninfari
  4. Ganyen minti
  5. 2Ruwan Leda

Umarnin dafa abinci

15minti
  1. 1

    Ki daura ruwa akan wuta. Sai ki wanke ganyenki, kaninfari ki zuba tare da siga.

  2. 2

    Idan ya tafasa sai ki saka Lipton Dinki,ki rufe har sai kin tabbata yayi. Sai ki sauke ki tashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes