Kankarar mangwaro, Karas da na'a na'a

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Khady Dharuna. kasnacewar zafi ya gabato dole sai ana jika makoshi. Dukkan kayan hadin Suna kara lfy musamman rage kiba.

Kankarar mangwaro, Karas da na'a na'a

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Khady Dharuna. kasnacewar zafi ya gabato dole sai ana jika makoshi. Dukkan kayan hadin Suna kara lfy musamman rage kiba.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Mangwaro madaidaici
  2. 2Karas manya
  3. Ganyen na'a na'a yanda kike so
  4. Sukari
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke Karas da mangwaro sai a fereye bayan su, Sannan a yayyanka mangworo, Karas kuma a gurza shi. Ganyen na'a na'a ma a wankeshi tas.

  2. 2

    A zubasu a na'urar markade ta blender a zuba ruwa madaidaici sannan a kunna har sai sun markadu sunyi laushi.

  3. 3

    Sannan a sami rariya ko mataci me laushi a tace a fidda dusar. Sannan a zuba sukari daidai yanda ake bukatar a juya sosai. Sai a zuzzuba a mazubi a saka a firinji, na tsawon awanni Idan yayi kankara sai a Ciro.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes