Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsbeans
  2. Onions,
  3. Scotch bonnets,
  4. allayahu,
  5. palm oil
  6. Seasonings,
  7. curry,
  8. garlic,
  9. kanwa
  10. Nama ko kayan ciki

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dora ruwa suyi zafi seki wanke wake ki zuba da kanwa nd a pinc of salt kibarshi yayi laushi

  2. 2

    Ki jajjaga onions attarugu tattasai da garlic nd set aside

  3. 3

    Kitafasa namanki ko kayan ciki ki kisa garlic da ginger kadan kiyanka albasa saboda karnin kayan cikin yafita

  4. 4

    Ki yanka alayyahun ki daidai yanda kkeson shi manya ko kanana

  5. 5

    Seki samu tukunyarki ki zuba man ja kisoya da albasa sannan kizuba jajjagen kayan miya kidan juyashi yasoyo sama² seki zuba kayan cikin dakika tafasa idan kinaso zaki zuba har ruwan tafasan ko kuma kizuba wani ruwan kisa magi da curry ki rufe yadan taso sai kizuba waken da alayyahun da kika riga kika wanke shi sai kirufe sannan kirage wuta shikenan faten waken ki yayi ready😚😘

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Zara's Kitchen
Zara's Kitchen @cook_18773889
on
Sokoto
I love cooking nd baking
Read more

Comments

Similar Recipes