Tura

Kayan aiki

30mimt
  1. Doya
  2. Maggi
  3. Attaru
  4. Mai nasuya
  5. 2Kwai
  6. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30mimt
  1. 1

    Zaki here doya ki wanke ki dora a wuta kiss gishiri ta dahu sai ki sauke

  2. 2

    Ta huce ki dakko tirmi ki dakata ki greting tarugu d albasa ki zuba kisaka Maggi da kayan kamshi ki fasa kwai ki mulmula ki nasakawa a danyen kwai Wanda Kika zuba albasa da Maggi sai kina soyawa shikenn bashida wahala ga sauki ga Dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes