Fish roll

ummy-snacks nd more
ummy-snacks nd more @cook_17824593

Bincika wannan girki mai dadi na fish roll kuma ka gwada dan ka gane dadinsa

Fish roll

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Bincika wannan girki mai dadi na fish roll kuma ka gwada dan ka gane dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsof flour
  2. 2eggs
  3. 3 tbspof butter
  4. 1 tspof b/powder
  5. Pinch of salt
  6. Kifin gwan gwani
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko idan ka tankade fulawar ki sai ki zuba mata butter da gishiri da baking power ki juya sosai saita hade jikinta sanna. Ki fasa kwai ki zuba sanna ki kawao ruwa dadai yadda zai isa ki kwaba karyayi tauri kar kuma yayi ruwa dai dai

  2. 2

    Idan ka gama kwabawa saika gutura su kana na sai ka na daukan guda daya kana murzawa dogo dogo

  3. 3

    Sannan ka zuba kifin gwangwaninki a dan kwano ki murmusa shi kidan kara maggi a ciki sai kina zubawa a fulawan da kika murza kamar haka sai kina jerawa a farantin gashin ki haka zakinayi har sai kin gama sai kisa a wuta tason 20mnt

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummy-snacks nd more
ummy-snacks nd more @cook_17824593
rannar

sharhai

Similar Recipes