Stuffed potato

Leemah.s_cuisine
Leemah.s_cuisine @cook_18331560
Kano Nigeria

#kano. Gurin dadi ba'a magana, gwadashi a yau....

Stuffed potato

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#kano. Gurin dadi ba'a magana, gwadashi a yau....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Karas
  3. Koren tattasai
  4. Kwai
  5. Jan tattasai
  6. Peas
  7. Nikakken nama
  8. Albasa
  9. Kayan dandanon girki
  10. Farin mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki feraye dankalinki ki gyara karas dinki saeki xubasu a tukunya ki dora a wuta su dahu saeki sauke ki ajiye shi a gefe...saeki dafa peas dinki daban shima ki ajiye....

  2. 2

    Saeki dauko nikekken namanki ki soyashi sama sama da sauran vegetables dinki su tattasai da albasa gaba daya ki ajiyeshi shima a gefe....

  3. 3

    Saeki dauko dankalinki da karas din da kika dafa ki hadasu a bowl,ki dauko naman dakika soya ki hadasu duka a ciki,sai ki fasa kwai aciki iya yadda kikeso, sai ki xuba kayan dandanon girkin ki a ciki ki juyasu....

  4. 4

    Sae dauko kaskon soya masa kina zuba man gyada dinki aciki kina zuba hadinki a ciki,kina soyawa kaman masa....

  5. 5

    Shikenan, aci dadi lpia.....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Leemah.s_cuisine
Leemah.s_cuisine @cook_18331560
rannar
Kano Nigeria

sharhai

Similar Recipes