Gasasshen Doughnut

Wannan girkin yana da dadi. Sauya nau'in yanda ake sarrafa abinci yana da kyau kada ko Yaushe muce zamu soya abin da za a iya gasawa.
Gasasshen Doughnut
Wannan girkin yana da dadi. Sauya nau'in yanda ake sarrafa abinci yana da kyau kada ko Yaushe muce zamu soya abin da za a iya gasawa.
Umarnin dafa abinci
- 1
A tankade filawa a hada da yeast da gishiri a juya se, se a dauko wani kwanon a fasa kwai a kada tare da Sauran abubuwan idan an kada su se a zuba a cikin filawar a kwaba
- 2
Amma a hankali za ajuya dan wannan hadin ba a buga shi,idan ya hadu se asa leda a rufe
- 3
Za a bari ya sami kamar 2 -3 hours se kuma a mayar cikin fridge batare da an masa komai ba nan kuma zaiyi kamar 12 hours idan San samu ne a kwaba da dare yanda zuwa safe an samu yanda ake so, za aga yayi bubbles kankana to se a bada filawa a chopping board a juye se a murza
- 4
A sa kofi ko abin yanka Doughnut a fitar shape din,a shafa butter a farantin gashi a jera su se a gasa.
Similar Recipes
-
-
-
Mini pancakes
#kadunastate yana da saukin yi sosai kuma yana da dadi. Za a iya cin zallanshi kuma za a iya topping da wani abu. Princess Amrah -
Doughnut
Wannan doughnut nayi cooksnap dinsa a gurin anty Aisha na gode sosai da sosai kuma yayi dadi Safiyya sabo abubakar -
-
Doughnut
#foodfolio akwai dadi ka laushi zaki Iyaci da lemo ko tea kuki bawa baki ko awajen biki ana rabashinafisat kitchen
-
-
Doughnut
Wannan doughnut din nayi shine urgently don bakuwa ta kuma Alhamdulillah taji dadinsa sosae harda guziri......🤣 Zee's Kitchen -
Pancake 🥞🥞
Yana da Dadi sosae gashi b wahala zakiyishi ko lokacin buda baki kokuma a breakfast #ramadansadaka Zulaiha Adamu Musa -
-
Hadin dafaffen gero na musamman
Wannan hadin yanada mutukar dadi da kara lfy. Kana nan yara ma za a iya Basu yana da saurin rike musu ciki. Khady Dharuna -
-
Fish puffs
Akwai dadi ga kuma kyau a ido, yana da kyau mu rika sarrafa ko canja yanayin girki domin karin sha' awa ga iyalan mu. Gumel -
-
Cincin me yis
Zaki iya cinsa da shayi ko lemo,sannan zaka iya yinsa a matsayin abincin safeseeyamas Kitchen
-
-
-
-
-
Doughnut
Wannan girkin na sameshine daga hannun Abdulaziz AKA Chef Abdul, ina godiya da irin gudunmawar daya bani. Hauwa Dakata -
-
-
-
Doughnut
Wannan Girki naganshi a wurin mentor dina (chef suad)kuma shine girkin daya birgeni #bestof2019 Oum Nihal -
Doughnut
Ina son doughnut Amma nafi son shi d xafinsa naci shi a lokacin d nayi .Kuma wannan doughnut din Bansa Masa kwae b bns Masa Madara b.yasha dae bugu😂 Zee's Kitchen -
Vanilla cake pops
Cake ne mai matukar dadi da burgewa. Musamman ga kananan yara. Idan yaranki basa son cin abinci akwai hanyoyin da za ki bi don yi musu dabara. Cake pops ma wani hanyar jawo raayin yara ne. Saboda yara na son alawan tsinke sosai. So idan kin yi wannan sai ki tsira toothpick kamar yanda na yi. Yaranki za su so shi sosai. Ba ma iya yara ba har manya. Ba sai an tsaya gutsira ba kawai sakawa za a yi a baki. Princess Amrah -
-
-
Alalen Gwangwani
Alale abinci ne wanda ake sarrafa shi da wake, ana iya cin shi shishi kadai ko da shinkafa ko da sauce. Khadija Baita -
More Recipes
sharhai