Umarnin dafa abinci
- 1
Kizuba ruwa ga tukunya idan sun tafasa saki zuba waken ki kiyita dahuwarshi saiyayi laushi
- 2
Idan yadahu saiki zubeshi cikin roba ki aje gefe. Saiki sa manja da kayan miya ki soyasu saiki zuba ruwa kisa magi da gishiri kizuba tafasashen nama saiki sa waken ki kicigaba da dahuwa. Zakisa aliyahu daga baya ida ruwa sun dan tsane
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Faten wake
kitchenhuntchallange wake yanada amfani ga jikin dan adam, kuma fatensa akwai😋😋kitchenhuntchallange habiba aliyu -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Faten wake da plantain
Gaskiya bancikason wake zalla ba, shine nasarrafashi tare da plantain , kuma yayi dadi sosai Mamu -
-
-
-
-
-
Faten Shinkafa Da wake
Nayi Kunun Gari Basise Sai sauran dafaffiyar shinkafa wacce taji gyada da Kanumfari da citta tayi saura 😚nikuma banison inzubar sainace mezai hana inyi fate dashi?🤔 kuma tunda gyadar cikin dafaffiyar shinkafar markadeddiyace kunga basai nasake zuba gudajin gyada ba, ina bude firji kawai sainaga inada sauran wakena dafaffiya sai nace barin gwada sabuwar samfurin fate hmmmmmmmm megida yayi santi ba kadanba 😍😋😋😜#gargajiya Jamila Hassan Hazo -
-
-
Miyan taushe
Wannan miya nayishi saboda challenge ne saboda inata tunani me nake dashi wanda ya dade a fridge Sai na tuna inada nikakken kayan miya a freezer yafi 1 month nace bari nayi amfani dashi a challenge hmmm wannan miya duniya ne #OMN Amcee's Kitchen -
-
-
Faten wake da alayyahu
Wannan girkin yana da matukar kara lafia ga jiki,kuma yana da matukar amfani musamman ga masu juna biyu ,kuma yana kara jini ga marasa shi. Hauwa'u Aliyu Danyaya
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10984067
sharhai