Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Man suya
  3. Yaji
  4. Gishiri

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fere doyarki ki yankata falan falan saiki wanketa kisa gishiri ki juyata ko ina yaji

  2. 2

    Saiki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki zuba ki soya harsai tazama crispy saiki sauke kisa mai da yaji kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
isha's cuisine
isha's cuisine @cook_18909438
rannar

sharhai

Similar Recipes