Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 10mintuna
2 yawan abinchi
  1. 1/2karamar doya
  2. mai
  3. maggi
  4. yaji

Umarnin dafa abinci

minti 10mintuna
  1. 1

    A fereye doya a wanke a dora a wuta a barta ta dahj,sannan a sauke a tsame ta daga ruwa

  2. 2

    A saka mata mai da yaji da maggi a ci

  3. 3

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's kitchen
Zee's kitchen @cook_19339376
rannar

sharhai

Similar Recipes