Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. 120 gNoodles
  2. Attarugu chopped
  3. Albasa chopped
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki zuba mai a tukunya kisa chopped albasa da attarugu ki soya saikisa ruwa

  2. 2

    Idan ruwan ya tafasa kisa noodles dinki kisa spices din cikin ta

  3. 3

    Idan ta dahu ruwan ya kafe ki sauke serve hot.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deeja's kitchen
deeja's kitchen @cook_18908090
rannar

sharhai

Similar Recipes