Umarnin dafa abinci
- 1
Zakisoya albasa da mangyada, saiki saka tumatur dinki dakika yanka da attaruhu kisoya
- 2
Saikisa kayan dandano dakike amfani dashi
- 3
Kisa kwai kisoya kamar yanda kika gani a photo
- 4
Saiki saka tattasai dakika yanka kikara albasa kigauraya kamar minti 2 zuwa uku kisauke.😋😋😋
- 5
Zaki iyacin sauce dinki daduk abundance kikeso. Ninaci nawa da taliya, soyayyar doya dakuma chips
- 6
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Simple sauce


Egg sauce


Egg sauce
Kitchenhuntchallenge


Fried couscous with spinach and egg sauce


Egg sauce
Dadi


Soyayyar doya da egg sauce
Naji dadin wannan abincin sosai. Ba kullum ayi ta cin doya da kwai ba wannan hadin ma akwai Dadi ku gwada😋


Miyar kwai (egg sauce)
Miyar kwai tanayimin dadi sosai,iyalina kuma suna so,nakanyi muci da bread mukuma hada da ruwan shayi. #sahurrecipecontest


Soyayyen dankalin hausa da sauce
Inajin dadinsa sosai in de nasoya na masa Yar sauce se muci nida iyalina


Miyar kwai
Tanada dadi sosai musamman da dafaffiyar doya #2909


Boiled yam with egg sauce
#KanoState


Sakwara da simple soup
Tanada dadi sosai ki gwada


Yam with egg sauce
#worldeggcontestAbincin nan yy dd sosae😙


Alala wit fish sauce
#akushidarufi


Simple macroni
So😋🤤


Boiled yam and egg sauce


Scrambled egg & sauce
#Breakfast idea. Nayi serving da chips da sliced bread + black tea.


Stew
Inayi miya akai akai SBD INA sonta da abinci kala wnn nayitane don naci da shinkafa yayin yin sahur#sahurrecipecontest


Miyar albasa
Wnn miyar idan ina sauri ita nakeyi saboda tanada sauki ga dadi #miya


Vegetable sauce


Egg muffins
#SKG


Alala da sauce din cry fish
#ramadansaka#


Moi moi da egg sauce


Simple Sauce 🤤
I Love It 🥰 yes I do 😊


Soyayyen doya da soyayyen kaza da miyan kwai
#amrahbakery abinci yy ddi😋


Egg Sauce - Sauce din Kwai
Wannan sauce din yana da sauki sosai musamman idan zakiyi karin kumallo


Sauce din kayan miya


Jollop na shinkafa da salak
😋


Simple Fry egg
#childrendaywithcookpad Nayi bakin ciki da cookpad dina yasami matsala wannan kwai nayishi ne zandura a eggdish contest Allah bai nufaba gashi nadura aranar yara


My spinach egg sauce
My Miyan kwai with alayyahu.try it the taste is amazing


Soyayyan dankalin hausa da egg sauce
#BK

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11038765
sharhai