Sauce din kayan miya

ummusabeer @cook_12539941
Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kayan miya tas da ruwa sannan a yanka kowanne a aje agefe
- 2
A dora kasco da mai a kan wuta idan yayi zafi sai a zuba yankakken albasa a juya sannan a barshi yayi minti 2 sai a zuba attaruhu da tattasai a juya sai a zuba maggi,thyme,garin tafarnuwa a gauraya sai zuba tumatur a rage wutar idan yayi sai a sauke.
- 3
Zaa iya ci da shinkafa ko cous cous.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Spagetti da sauce din kwai
Idan ka yima taliya souce din kwai akwai😋😋kitchenhuntchallange habiba aliyu -
-
Yadda zaki yanka kayan miyar ki
Wanna hanya CE ta yadda zaki yanka kayan miyar ki yayi kyau Ibti's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12201343
sharhai