Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi biyu
  2. 5Attarugu
  3. 2Abasa babba guda
  4. 5Maggie
  5. 1Curry cukali
  6. Karas rabin kofi
  7. 5Koren wake cukali
  8. 6Mai nagyada cukali
  9. gishiri kadan
  10. kayan kamshi kadan
  11. 2koren tattasai guda
  12. Ruwan naman kazak
  13. Ruwan zafi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kayan aikina

  2. 2

    Na dakko shinkafata ta xuba a tukunya nasa ruwan zafi na wanketa tas

  3. 3

    Bayan na wanketa sena tsaneta a mataci sena xuba mata ruwan zafi na dorata a wuta na tsawon minti 10

  4. 4

    Bayan minti 10 sena taceta sena xuba ruwa a tukunya nasa ruwan nama

  5. 5

    Sena curry d magg d gishiri

  6. 6

    Nasa attaruhu na rufe da yatafasa sena shinkafar.na rufeta ta dahu

  7. 7

    Bayan ta dahu sena sauketa

  8. 8

    Nasa mai a pan nasa albasa,d karas,da koren waken da koren tattasai

  9. 9

    Senasa gishiri,da magg d kayan kamshi sena rufeta na minti goma shikenan sena xubata a cikin kazar dana soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
rannar
Kano State

sharhai (5)

Mariya sunusi
Mariya sunusi @cook_19638387
Dan allah aunty baayin downloading yaxamana akan wayar mutum

Similar Recipes