Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaka rubawa kifin ruwan zafi said ka dauko kayan miya ka jajjaga su

  2. 2

    Sai a dauko tukunya a Cuba su a ciki a soya sama sama asaka sinadarin dandano da citta da kanunfari

  3. 3

    A Dan zuba ruwa kadan said a dauko kifin nan a zuba da yan kakkiyar albasa a Dan juyasa ya Dan turara shikenan

  4. 4

    Za'a iya cibda shinkafa,taliya da sauransu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mum afee's kitchen
mum afee's kitchen @cook_17411383
rannar

Similar Recipes