Ice cream mai kwakwa

Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
Katsina

Wannan abun sha ne mai dadin gaske😋😋

Ice cream mai kwakwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan abun sha ne mai dadin gaske😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Vanilla ice cream cup 2
  2. 2Biscuit guda
  3. Kwakwa
  4. Madara
  5. Milo

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wannan sune abun bukata

  2. 2

    Zaki dagargaje biscuit dinki kamar haka sai ki shafa ice cream din ya kwanta sosai akan biscuit dinki kamar haka

  3. 3

    Daganan saiki sami cup da ruwa kadan ki kwaba madararki da milo kiyayyafa asama sai ki gurza kwakwarki a sama sai kisa a fridge atleast 1hour sai ki fiddo sai kisha

  4. 4

    Zai koma kamar haka asha lfy😍😘😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes