Shinkafa da wake

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

Um abincin katsina ga Dadi ga bansha awa .Kuma inayinsa don marmari .gashi ina bala in sonsa sosai .ina dafashi da Rana

Shinkafa da wake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Um abincin katsina ga Dadi ga bansha awa .Kuma inayinsa don marmari .gashi ina bala in sonsa sosai .ina dafashi da Rana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa Kofi
  2. 1Wake Kofi
  3. Mai koli kadan
  4. Maggi
  5. Yaji
  6. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Shinkafa ta wara

  2. 2

    Wake

  3. 3

    Zansamu.ruwa ya tafasa.Sai na garashi wake na.na wanke Shi.saina zuba cikin ruwan zafina.

  4. 4

    In wakena yafara nuna.Sai na kawu shinkafata in wanke in zuba cikin waken.

  5. 5

    In shinkafa yatafasa wato yafara nuna.Sai na juye cikin kwalanda ta.

  6. 6

    Zansamu ruwa cikin tokunya ya tafasa.sai NASA gishiri kadan.Sai najoye wannan shinkafa da wake cikin ruwan zafin inrofeshi yanuna.in yanuna Sai na kwashe.Sai naci da Mai koli da yaji da maggi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar

sharhai

Similar Recipes