Umarnin dafa abinci
- 1
Ki here yam dinki ki yanka kisa ta tukunya ki dafa.
- 2
Kahin ya dahu Sai ki hada kayan biyan ki ki markada. Ki aje a gefe guda.
- 3
In yam ya tafasa ki taiyaye ki daddaka amman ba sosai ba, ki hada da kayan Miya da seasonings. Sai ki milmila abin ki.
- 4
Ki daura manki a wuta kahin yayi zafi Sai ki fasa kwan ki shima ki sa mashi seasonings da albasa kadan.
- 5
In mai yayi zahi Sai ki sa milmilallan yam dinki a kwai, Sai ki rinka sa wa a mai kina kwashe wa.
- 6
In kingama Sai ki chi abinki da yaji. Ki chi chikin jin dadi.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Jollof macaroni
Jollof macaroni yana da dadi ga saukin aiki...#kadunastate#girkidayabishiyadaya wasila bashir -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Yam balls
Wannan abincin yayi dadi sosai😋😋. Musamman kihada da banana smoothie. sufyam Cakes And More -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11116047
sharhai