Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yam
  2. Egg
  3. Tattasai tarugu
  4. Albasa magi
  5. Koren tattasai
  6. Cabbage
  7. Carrot

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyanka doya saiki fera Sana kisa atukunya kisa magi da gishiri kirufe, idan ta dahu sai kisauke kisa Mai akaskon suya kisa awuta saiki fasa kwai kisa magi ki kada sai kirikasa doyar cikin kwan kina fitarwa kisa amai kisoya sai ki aje agefe

  2. 2

    Ki jajjaga tarugu albasa da tumatir bayan kincire ruwan ciki idan kika jajjaga sai kisa Mai awuta kizuba kayan miyan sai kisa magi curry thyme saiki rufe,

  3. 3

    Sai kidauko cabbage and carrots dinki Ki gurza saiki yanka koren tattasai ta tsaye idan miyar tadauko dafuwa saiki zuba cikin miyan zaki iyasa ruwan kwai kadan acikin miyar, shikenan angama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufeederht Cakes An More
rannar
Katsina
Ina kaunar girke girke matuka hakan yasa zanyi sharing idaer na ga sisters
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes