Naman agwagwa me attaruhu

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Naman agwagwa me attaruhu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman agwagwa
  2. Ruwan kal
  3. Albasa
  4. Kayan qamshi
  5. Kayan dandano
  6. Attaruhu
  7. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke naman da ruwan kal sai a dauraye a barshi ya tsane, sai asa a tukunya da albasa da kayan qamshi da kayan dandano adafa naman ya dahu amma romon ya tsane a jikin nama.

  2. 2

    Sai a zuba mai a kaskon suya idan yayi zafi asa naman a soya, idan ya soyu a tsame.

  3. 3

    A jajjaga attaruhu da albasa, asoyasu da kayan qamshi da kayan dandano sai a dinga saka naman a ciki ana soyawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes