Cincin

Ummi Shu'aibu isah
Ummi Shu'aibu isah @cook_19567362
Saudi Arabiyya

Gaskiya ni da iyalina muna son abun da ake sarrafawa dafulawa

Cincin

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Gaskiya ni da iyalina muna son abun da ake sarrafawa dafulawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8Fulawa Kofi
  2. 4Kwai guda
  3. Madara Kofi daya
  4. Baking powder cokali 2
  5. Vanilla flavor cokali daya karami
  6. 2Sugar kofi
  7. Gishiri Dan kadan
  8. Butter cokali 5
  9. 1Man gyada Kofi
  10. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba fulawa a bowl Mai tsafta sai kizuba baking powder, madara, sugar, gishiri, flavor, sai kijujjuya

  2. 2

    Sai ki zuba butter dinki da man gyda ki ta murtsikawa sosai sai zuba Kwai shima kita murtsikawa sai ki zuba ruwa yadda zai yi Har sai fulawar ta hade Jikinta sosai sai ki yayyanka yadda kike so

  3. 3

    Sai ki Dora Mai a wuta idan yadau zafi sai kirage wutar yadda bazai kone ba.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummi Shu'aibu isah
Ummi Shu'aibu isah @cook_19567362
rannar
Saudi Arabiyya
Suna na ummi shu'aibu Isah ni 'yar asalin Nigeria ce jahar kano yanzu Ina zaune a Saudiyya Garin makka, ina matukar son iya girke girke na gargajiya da na sauran yarirrika.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes