Yadda ake sousage Mai filawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Soursage na kaza
  2. Filawa
  3. Kwai
  4. Magi
  5. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba filawa dama magi da kwai da curry,ki kwabata ga kyauri sai ki dora Mai a wuta yayi zafi sai kidinga sa sousage din ciki filawa kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes