Salad

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai dafafffe
  2. ridi
  3. piya
  4. tumatir
  5. man zaitun
  6. latas
  7. lemun tsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke latas a saka shi a kwando a tsane ruwa

  2. 2

    A wanke tumatir a yanka shi

  3. 3

    A yanka piya da lemun tsami

  4. 4

    Sai a saka man zaitun a matsa lemun tsame

  5. 5

    Sai a barbada ridi a sama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes