Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tattase
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mai
  6. Magi
  7. Gishiri
  8. Tomato
  9. Koren wake
  10. Cocumber
  11. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki jajjaga kayan miyan ki

  2. 2

    Ki daura mai idan yayi zafi kisa albasa, kisa kayan miyan DA kika jajjaga

  3. 3

    Idan ya soyu kisa ruwa da magi DA gishiri da Koren wake da curry

  4. 4

    Ki barshi ya tafasa sai ki zuba shinkafa

  5. 5

    Idan ya dahu ruwan ya tsotse ki saukar ki zuba a plate ki yanka cucumber ki zuba akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha
Aisha @cook_19526557
rannar

sharhai

Similar Recipes