#garau garau

@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara wake a wanke a dora ruwa a tunya idan ya tafasa a zuba wake a jefa yar kanwa. Idan ya dakko nuna se a wanke shinkafa a zuba idan ya nuna shikenan. Se a soya mangyada da albasa. Se a wanke tumatir cocumber albasa da latasa. Se a yanka su nina yi ci nawa da soyayen kifi.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Garau Garau
Wannan kalan abinci yana cikin abincin da nafi so. Haka miji na ma yana sonshi sosai, shi yasa a kullum nake kayatashi ta hanyoyi daban daban dan farantawa mai gida na. #garaugaraucontest Tastes By Tatas. -
-
Garau-garau
Nida iyalina muna son garau-garau kuma bama gajiya da ita shi yasa kullum burina in sarrafata a zamanance Hauwa'u Aliyu Danyaya -
-
-
-
-
-
-
Garau Garau
Garau Garau abincine da yayi suna musamman ga nahiyar hausawa ,garau garau yana samuwa ne ta hanyar hada shinkafa da wake ,abinci ne mai gina jiki da kara lafiya musamman in an kawata shi da kayan lambu ire iren tumatir da dogon gurji da sauransu,ga saukin dafawa ga kuma gamsawar wa ga wanda yaci! Akwai hanyoyi da dabaru kala kala da ake amfani dasu wajen girka wake da shinkafa wato garau garau ,ni ga yadda nake dafa nawa ! Chef abdul -
Garau garau
#garaugaraucontest.garau garau abinci ne da asalinshi yazo daga wurin hausawa. Kusan kowa yanasonta maza da mata. Zeesag Kitchen -
-
Garau garau da coselow
Garau garau da coselow akwai dadi cikayi Santo kenan #garaugaraucontest Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Garau garau
Shinkafa da wake abinci ne me Gina jiki musamman wake yana kara lfy da kuzari ajikin mutum,sannan kuma abinci ne ga ko wane bahaushe yake shawaarsa #garaugaraucontest Zhalphart kitchen -
-
-
-
Garau garau girki daga mumeena’s kitchen
#garaugaraucontest Itadai garau garau wato shinkafa d wake abinchi Mai matukar farin juni ga mutanen Hausa musamman taji ganye ka hada d yajinka Mai dadi abinchi ne mai Sanya kuxari d Gina jiki habawa ba'a bawa yaro Mai kiya Yan uwa ga hanya mafi sauki wajen dafa garau garau kuma ki ganta fara Shar muje xuwa mumeena’s kitchen -
Shinkafa da wake me karas
Ina son shinkafa da wake iyalina ma haka suna murna sosae duk ranar d na girka💃 Zee's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7728984
sharhai