Cake din biscuit

Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
Katsina

Wannan abincine mai dadin gaske 😍😍😋😋😘

Cake din biscuit

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan abincine mai dadin gaske 😍😍😋😋😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Biscuit guda
  2. Madara rabin kofi
  3. Bakinp powder tea spoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kakkarya biscuit kamar haka kisashi a blender

  2. 2

    Saki zuba madararki kadan wadda zata isa y markada biscuit y nike

  3. 3

    Kisa baking powder tea spoon sai ki markade su tare su nike yayi laushi

  4. 4

    Saikisa shi a fan ki gasa for 20mins in low heat sai na dora butter asama sai ci 😍😍☺😋😋

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes