Fanke mai madara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. madara 1 sachet
  3. sugar 4 table spoon
  4. baking powder 1 tea spoon
  5. yiest 1 tea spoon
  6. ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai na kwaba na barshi ya tashi kamar awa 3 haka

  2. 2

    Sai a aza mai a wuta idan yayi zafi sai a fara suya shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes