Mini vegs rice with vegetables soup

feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Peas
  4. Kwai
  5. Albasa
  6. Mai da maggi
  7. Spicy
  8. Dankali
  9. Koren tattasai
  10. Jan tattasai da yellow
  11. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa shinkafarki ki ajeta agefe sai ki soya kwai ki dagargazashi saiki yanka karas da albasarki ki soya mai atukunya ki zuba carrot dinki da albasar sai ki zuba kwanki ki juya saiki zuba shinkafarki akai da cadamon da Sauron spice dinki kijuya ki rufe bayan 2 minute saiki sauke.

  2. 2

    Zaki dafa dankalinki sai ki aje a gefe ki yanka Kayan vegetables dinki ki Dora mai atukunya ki dagargaza kifinki ki zuba akai sai ki zuba duk Kayan dakika yanka kisa tafarnuwa sa attaruhu bayankin zuba sai ki juya ki Dan zuba ruwa kadan kisa maggi dasu spices sai ki zuba dankalin daga karshe bayan ta tura ta saiki sauki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes