Mix vegetables potato soup

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

Nida iyali na muna son girkin kayan lambu akoda yaushe, kuma bama saurin jin yunwa idan mukaci girkin, shiyasa nake shiryamana ire ire wannan girkin a lokacin sahur kuma acikin kankanin lokaci uwargida zaki shirya naki kema #sahurrecipecontest

Mix vegetables potato soup

Nida iyali na muna son girkin kayan lambu akoda yaushe, kuma bama saurin jin yunwa idan mukaci girkin, shiyasa nake shiryamana ire ire wannan girkin a lokacin sahur kuma acikin kankanin lokaci uwargida zaki shirya naki kema #sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20munites
5 yawan abinchi
  1. 5Dankalin turawa manya
  2. Jan tattasai daya
  3. Yellow tattasai daya
  4. Koren tattasai daya
  5. Albasa daya
  6. Carrot babba daya
  7. Brocoli da cauli flower
  8. Garlic
  9. Ginger
  10. Attarugu ukku
  11. Supreme spice cokalin shayi daya
  12. Ganyen na'na'a karamin cokali daya
  13. Maggi naija pot hudu
  14. Veg.oil cokali ukku

Umarnin dafa abinci

20munites
  1. 1

    Da farko na wande kayan lambu na na yanka su duka shape iri daya irin ma maggi

  2. 2

    Na fara da tafasa dankali na tsawon mintuna ukku, na juye ya tsane ruwa

  3. 3

    Na zuba veg.oil cokali ukku na abinci a tukunya na saka jajjagen garlic, ginger da attarugu na juya na second 4, daganan nasaka kayan lambu na ci gaba da juya na tsawon mintuna ukku, daga nan na saka dankali naci gaba da juyawa nawasu mintuna ukku

  4. 4

    Daga nan na saka ruwa kofi daya(idan mutum nason miyar tayi ruwa ze iya kara yawan ruwa)na saka maggi, supreme spice da ganyen na'a na'a na juya na rufe ya kara dahuwa na tsawon mintuna ukku na kashe wura na kwashe.(za'a iya ci haka ko aci da shinkafa)

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes