Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi
  2. Spices
  3. Seasoning
  4. Curry
  5. Tafar nuwa
  6. Mai
  7. Ruwan kal (vinegar)
  8. Fulwa kdn
  9. Attaruhu, albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki xube kifinki a Abu me tsafta kixuba ruwan kal ki wnkeshi sosae ki tsaneshi seki hada fulawarki da Dan gishiri sekiki bar bade kifin ki brshi ya kama jikinshi seki soya mai kixuba kifinki ki soyashi

  2. 2

    Byn ysoyu ki kwashe ki jajjaga kayan miyanki ki soya ki Dan zuba ruwa in ya tfsa kisa kayan kamshinki da dandano kibari su Dan dahu seki xuba ki finki ki barshi ya dahu baa sakarmai wuta dakuma ruwa sbda karya dagar gaje

  3. 3

    Note: ita fulawan xatasa ne yyi Dan dauri, ruwan kal yana rage karni

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amcy's Kitchen
Amcy's Kitchen @cook_18258439
rannar
Jigawa State Hadejia

sharhai

Similar Recipes