Taliya da doya da wake da kwai

Usman Sumayya kwasara
Usman Sumayya kwasara @cook_19429975

Taliya da doya da wake da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tarugu guda biyu
  2. Tatasai guda uku
  3. Albasa guda biyu
  4. Wake gwangoni tomatur guda karami
  5. Kwa guda biyu
  6. Rabin duya
  7. Taliya guda
  8. Mai ludayi guda
  9. Sinadari dan dano guda biyar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadaura tukunyata saman wuta na saima cikin tukunya mai na yayi xafi sosai

  2. 2

    Nasa kayan miyana cikin mai sunsoyu nasa ruwa kofi biyu

  3. 3

    Naxuba sinadarin dan dano ciki na rufe shi yatafaso nasa wakena ciki

  4. 4

    Da yadan dahu nasa duyata ciki na rufe da sunka dahu sai naxuba taliyata na rufeshi

  5. 5

    Dama na dafa kwaina na aje gefe

  6. 6

    Da taliyata tayi sai na juye shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Usman Sumayya kwasara
Usman Sumayya kwasara @cook_19429975
rannar

sharhai

Similar Recipes