Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi sukunbiya ko sadin
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Curry
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kifinki ki wanke ki tafasa shi sa citta da tafarnuwa bayan kin tafasa saiki tsane shi bayan ya huce saiki dagargazashi.

  2. 2

    Ki cire kayar saiki fasa kwai ki kadashi kisa maggi da curry kizuba attaruhu da albasa saiki zuba kifinki akai saiki juya kisami farar Leda saiki daddaura aciki ki dafa bayan ya dafu saiki sauke idan ya huce saiki yanka irin yadda kikeso sai ki sa a wani ruwan kwan ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
feena dansarari1
feena dansarari1 @cook_19653577
rannar

sharhai

Similar Recipes