Lemon ginger
Yanada saukin yi,Kuma baya bukatar wani lokaci
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka cittarki kananu kisa a blender ki markada,Sai ki tace ki Kara ruwa da kankara kisa ruwan lemon tsami da siga
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Lemon cucumber da ginger da lemon tsami
#PAKNIG maigidana yana son lemon ginger shiyasa nake yawan yi gashi da dadi ga kuma sauki kuma yana da sawqin kashe kudi. Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
Lemon Naa’naa
Wannan lemu bashida wani wahala gashi yanada dadi musamman a cikin a watan ramadan zhalphart kitchen -
Lemon abarba girki daga mumeena's Kitchen
#kanogoldenapron Lemon mai sauki wanda baya bukatar wani tarkace mumeena’s kitchen -
-
-
Alawar kwakwa
#Team tree.wannan alawar tana da dadi ga saukin sarrafawa cikin dan lokaci kuma abubuwan hada ta masu saukin samu ne Gumel -
Lemon cucumber
Wannan lemo ne wanda a koda yaushe ina yinsa sabida dadinsa da kuma amfaninsa a jiki sannan ga saukin yi. karima's Kitchen -
Ginger drink
Abinshane mai kara lapia amma mai ulcer bai kamata yasha ba sosai saboda akwai Dan yaji da zami Wanda hakan na iya tayar da ita ulcer din. Meenat Kitchen -
-
-
Lemon cocumber
Hakika wannan lemo yana d matukar dadi sosai sannan yana kara inganta lafiyar jiki hakan yasa bana sanya wajen yinsa sannan kuma baya bukatar abubuwa d yawa cikin minti 15 kingama a I ki I yalaina suna matukar kaunarsa #lemu mumeena’s kitchen -
-
-
-
Lemon ginger mai color
Wannan shine ire iren abinda ake bukata a lokacin zafi, musamman idan aka saka a fridge yayi sanyi #kadunastate B.Y Testynhealthy -
Lemon kankana da lemon bawo
#lemuKayan marmari nada mutukar amfani a jikin dan Adam musamman kankana,iyalina suna jin dadi idan inamusu lemo na kayan marmari shiyasa bana gazawa wajen yi domin yana kara lfy zhalphart kitchen -
-
-
Homemade Pasta
Zaki iyayin pasta dinki a gida a saukake baya wani daukan lokaci da bukatar kayan hadi masu yawa. mhhadejia -
Ginger drink
# team sokoto.Ginger juice yana da dadi har dai irin wannan lokacin na sanyi. Nusaiba Sani -
Rubaben taliya da yakuwa
Wannan abinci ne me sauki baya bukatar soye soye, be daukan lokaci kuma ga dadi HALIMA MU'AZU aka Ummeetah -
Ginger lemonade
Yau an danyi zafi se nayi shaawar abu me sanyi senayi tunanin wan nan lemonade din khamz pastries _n _more -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11218477
sharhai