Saka maigida santi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Hanta
  3. Nama
  4. Tattasai
  5. Albasa
  6. Seasonings
  7. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika dafa hantarki da nama ya dahu seki yayyankashi kana kana ko yayi fale fale, seki jajjaga tattasai, tarugu, albasa da yar tafarnuwarki da citta sbd karni, bayan haka ki yanka albasa da yawa kizuba a naman kizuba markaden dika acikin naman, seki dauko kwanki kifasa a wata roba daban ki kada sosai seki zube wannan hadin naman a ciki kisa magi, gishiri da curry seki juya sosai seki dora frying pan a wuta kisa mai ki soya, idan kuma kinfison na dafawa seki kulla a leda kisa ruwa a tukunya

  2. 2

    Ki dora kan wuta sekisa hadin aciki kamar dai yanda kike dafa alale haka shima zaki dafashi, nagode senaji daga gareku.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatin Baba
Fatin Baba @cook_17119979
rannar

sharhai

Similar Recipes