Dafaffar doya da kwai

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846

#girki daya bishiya 1

Dafaffar doya da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#girki daya bishiya 1

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Mai da Albasa
  3. Egg
  4. Magi da gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyarki ki yankata yadda kike so sai ki dafata

  2. 2

    Zaki fasa kwai cikin ki yanka albasa,magi saiki zuba cikin frypan kita juyawa harsai ya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes