Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa cp3
  2. Mangyada
  3. Barkono
  4. Kwai
  5. Tumatir
  6. Maggi
  7. kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jika kanwarki tajiku kitaceta kiaje awaje daya sannan ki gyara barkononki kidakashi dakayan hadinsu maggi ki aje agefi

  2. 2

    Sannan ki dura ruwa akan wuta yaye zafi sannanki dauko fulawarki kitankadeta ki kwabada ruwan kwanwar nan kije kidunga sakawa da cukali yadaho kisauke kisa aruwa mai kyau kiajeyi.

  3. 3

    Sannan kisamu ruwa kidafa kwanki ki ajeyeshike nan kingama ki yan yanka tumatir dinki shike nan ace dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes