Soyayyen dankalin hausa da kwai

Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
Kano

Soyayyen dankalin hausa da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki yanka shi dae dae misali sae ki saka gishiri kadan ni dora a wuta

  2. 2

    Zaki barshi ya dahu amma ba luguf ba sae ki tace

  3. 3

    Ki fasa kwai ki yanka albasa kisa maggi ki kada sae ki soya idan yayi brown sae ki tsame

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes