Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankali ki yanka ki wanke ki tsane a kwando

  2. 2

    Ki dora mai a wuta ki yanka albasa in yayi zafi ki zuba

  3. 3

    Ki karkada kwai ki saka gishiri ki soya

  4. 4

    Kina juyawa har seya soyu se a kwashe

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes