Soyan dankali Mai nama

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Mufeederht Cakes An More
Mufeederht Cakes An More @cook_15852246
Katsina
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Nama
  3. Albasa dayawa
  4. Tarugu
  5. Magi
  6. Curry
  7. Kwai
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kifera dankali ki soya saiki kwashe, kijajjaga tarugunki, kiyanka albasa ki aje agefe. Ki dafa namanki da tafarnuwa da citta inyadahu saiki sauke ki daka saikizuba albasa da tarugun ciki kisuba Mai kisoya inyasoyu saiki sa ruwa yakara dahuwa idan ruwan yatsane Mai yafito sai kizuba dankalin ki motsa kirufe yadan kama jikinsa saiki sauke, saiki soya wainar kwai dinki but to me inzanyi wainar kwai inasa farin Magi da star Dan yafi dadi inyanka albsaa sai insoya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mufeederht Cakes An More
rannar
Katsina
Ina kaunar girke girke matuka hakan yasa zanyi sharing idaer na ga sisters
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes