Kunun zaqi 2

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Wannan kunun ya tanadi sinadarai masu yawa acikinshi masu qaramuna lahiya ya Gina jiki sannan gashi ba a ba yaro Mai quiya

Kunun zaqi 2

Wannan kunun ya tanadi sinadarai masu yawa acikinshi masu qaramuna lahiya ya Gina jiki sannan gashi ba a ba yaro Mai quiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na tanadi kullu Wanda na hada da gero, masara, dawa, dankalin hausa da kanumfari. Say naraba biyu na aza ruwn zafi bayan sun tafasa da zuba a Rabin na dama kunu na aje Sai da ya huce gaba daya. Dayan Rabin juma da zuba mishi ruwan sanyi harda qanqara Sai na hade da wance da na dama na motse NASA sukari da flavor. Bayan yayi sanyi Sai muka Sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai (3)

HFMN Delicious Snacks And More
HFMN Delicious Snacks And More @cook_21179408
shi gero masara da dawar jikasu za'ayi kafin akai a markade? ban gane ba

Similar Recipes