Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na yayyanka karas,kabeji,albasa sannan na jajjaga attarugu

  2. 2

    Sai na soyasu sama sama amma banda kabeji

  3. 3

    Da suka soyu na zuba ruwa

  4. 4

    Bayan ruwan sun tafasa na saka maggi indomie da indomie

  5. 5

    Tana tsane ruwa na saka kabeji saannan na kashe wuta

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mam's Maishanu
Mam's Maishanu @4rmat2mim
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes