Soyayyiyar shinkafa mai sauki

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano

Soyayyiyar shinkafa mai sauki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa shinkafar ki amma kar ta dahu sosai sai ki ajiye a gefe

  2. 2

    Sai ki saka albasa da jinja da maggi kadan ki tafasa naman ki saka a gefe

  3. 3

    Sai ki zuba Man ki a wuta dai dai yanda zai ishe ki na hada shinkafar,sai ki zuba danyar tafarnuwa da jinja, sannan ki saka naman, sannan ki zuba kayan attarugu da tattasai da albasa ki barsu su soyu ba sosai ba sai ki dauko shinkafar ki zuba ki saka fis ki saka maggi ki saka wutar a qasa ki barshi yayi.

  4. 4

    Shikenan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes