Alawar Madara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. Madarar gari Kofi daya
  2. Sugar cokali abinci biyu
  3. Ruwa yanda ake bukata
  4. Butter

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaki Dora ruwa a tukunya tare da sugar ya dahu har sugar ya narke kisa butter kada a bari ya Kone sai ki sauke ki zuba Madara ki tuka.Ta kame jikinta zakiga Tana danko sai a shafa butter komai a faranti sai zuba ta akai kisa Abu Mai Fadi ki bajeta a faranti idan ta fara Sanyi sai a yanka koki dauki abun fitar da shape kiyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hawwa Danketa
Hawwa Danketa @cook_19435579
rannar

sharhai

Similar Recipes