Fried irish and egg

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish
  2. Kwai
  3. Tattassai
  4. Tomato
  5. Albasa
  6. Garlic
  7. Mai
  8. Kayan dandani

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Aki fere irish dinki kiyanka ta tsaye kisa mai awuta kizuba irish din

  2. 2

    Ki yanka kayan miyanki sai kifasa kwai aciki sai ki soya shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khairat Isah muhammad
Khairat Isah muhammad @cook_20701628
rannar

sharhai

Similar Recipes