Irish potato & whole fried egg

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na fere dankalina na soyashi.

  2. 2

    Dazan soya kwai dafarko saina yanka albasa qanana na daka tafarnuwa na zuba a container nasa maggi da mai na juya.

  3. 3

    Na dora kasko na zuba wannan man me albasa a cikin kasko dayai zafi saina fasa kwai akai ban juyashiba amma wuta kadan nasa sbd kwanduwar (yolk) din ya soyu, zakiga albasar ta koma gefe saiki kwasota kisa akai inyayi ki juyashi inkika tabbatar yayi saiki kwashe haka zakiyiwa kowanne kwai 1 sai kinyi masa haka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes