Irish stew

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nikakken kayan miya
  2. Irish
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Soyayyen Kifi
  7. Gishiri
  8. Curry
  9. Thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba Mai ki Dora Kan wuta in yafara zafi ki yanka albasa ciki in tafara soyuwa ki zuba kayan Miya ki rufe

  2. 2

    In ruwan kayan miyar ya tsane Sai ki sa cokali kiyita juyawa har kiga Maggi, gishiri, curry da thyme ki soya da kyau sai ki zuba ruwa ki rufe minti 15-20

  3. 3

    Ki fere Irish sai ki wanke, kiyanka kanana ki zuba ciki, bayan minti 5 haka sai kiso kifi da miyar tayi dai-dai sai ki sauke

  4. 4

    Za'a iya ci da shinkafa ko cuscus

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes