Fanke2

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 2tbpn sugar
  3. 1/2tspn yeast
  4. Salt pinch
  5. Oil,1tblsn milk
  6. For glazing
  7. Milk powder
  8. Condensed milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba salt sugar milk da yeast acikin flour sai ki kwaba da ruwan dumi sai ki barshi ya tashi

  2. 2

    In yayi said ki daura mai yai zafi sai ringa diba kina zubawa yanayin kamar ball inyayi golden Brown yayi sai ki tsane.sa ki dauko tsinken tsire sai ki jera ajiki

  3. 3

    Zaki hada condensed milk da madarar gari sai ki yar yada akai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes