Shawarma salad

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

#Shawarma salad, wanan shawarma naqirqiritani da basira da Hikima da Allah yabani bangani ga kuwaba kuma banjin ga kuwa ba nayi anfani dahikima da basira da Allah yabani, kasanciwata Abincina innaqirqirashi da basira da Hikima da Allah yabani

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shawarma braed
  2. Salad
  3. Cucumber
  4. Carrot
  5. Albasa
  6. Salad cream
  7. Bama
  8. Egg
  9. Soursage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaka wa ki salada dinka da kyau ka dafa qwanka da kyau

  2. 2

    Kasamu qwanka kalor food dinka acikin qwai sai kasa green colour sai ka goga cucumber ka carrots Albasa

  3. 3

    Sai kasa soursage dinka yashafawa Bread dinka bama sai kasa salad cream asama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes